| 파일 유형 | APK |
|---|---|
| 버전 | 1.0 |
| 발행자 | ABUBAKAR SADIK SALIHU |
| 출시일 | 2020. 4. 29. |
| 추가 된 날짜 | 2020. 4. 29. |
| OS 요구 사항 | Android |
| 요구 사항 | Requires Android 2.2 and up |
| 총 다운로드 | 0 |
| 가격 | Free |
기술
Godamiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da Azumi a addinin Musulunci Mus cikin Roughen Halitta wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wonn aiki a matsayin Sadakatula Jar zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin Roughen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.